

Karanta rubutu kawai domin rage cin dataAsalin hoton, ReutersBayanan hoto, Amurka ta yi alkawarin tura Sojojinta Yammacin Afrika domin yaki da cutar Ebola19 Satumba 2014Kwamitin tsaro na Majalisar Dinkin Duniya, ya ayyana cutar Ebola a matsayin babban kalubale da ke barazana ga zaman lafiya da tsaro a duniya.Mambobin kwamitin 15, sun yi kira ga dukkanin kasashen duniya da su bayar da agajin gaggawa ga kasashen da cutar ta shafa a Yammacin Afrika.Wannan dai shi ne karo na farko da Kwamitin tsaro na Majalisar ya yi irin wannan zama da ya shafi batun lafiyar al'umma.Kusan mutane 2000 ne suka mutu sakamakon cutar ta Ebola, tun bayan barkewarta a Yammacin Afrika.Karin bayaniBabban LabariLabarai na musammanLabaran da suka fi shahara12345
Lean: n/a · Source quality n/a · Factual vs opinion n/a.
© 2026 Vistoa. All rights reserved.
Limited excerpts, attribution, analysis, and outbound publisher links remain core product boundaries.