Skip to content
OVistoaIntelligence index
AboutMethodologyPricingDocs
Sign inSign up
BREAKINGPerson found dead in car after it plows into health club in Portland, Oregon42 min ago
Top StoriesUnited StatesCanadaWorldPoliticsGeneralBusinessTechHealthAviationSportsArtificial IntelligencePublishers

BBC News

Date unavailable

BBC News Hausa
BBC Newsby BBC News Hausa·Date unavailable

'Yan Afrika ta Kudu 84 ne suka mutu a Lagos

Political lean
OVistoa

Article-level news analysis, transparent scoring, and API tools for readers, publishers, and teams that need source context.

DMCA and copyright review

Copyright owners can submit notices, counter-notices, and source material concerns through the dedicated review flow.

Open DMCA review

Product

  • Home
  • Feed
  • Search
  • Topics
  • Saved

Platform

  • About
  • Methodology
  • Home
  • Search
  • Saved
  • Me
n/a
Source qualityn/a
Factual ration/a
Framingn/a

Karanta rubutu kawai domin rage cin dataAsalin hoton, BBC World ServiceBayanan hoto, Mujami'ar TB Joshua na da mabiya sosai a ciki da wajen Najeriya19 Satumba 2014Yawan 'yan kasar Afrika ta Kudu da suka mutu a masaukin bakin mujami'ar TB Joshua da ya rushe a jihar Lagos a Nigeria sun karu zuwa 84.An dai yi amanna cewa 'yan Afrika ta Kudu da ke cikin ginin a lokacin da ya rushe sun kai 349.Rahotanni sun ambato Jakadan Afrika ta Kudu a Najeriyar na cewa akwai yiwuwar yawan wadanda suka mutu ya zarta hakan.A ranar Juma'ar da ta gabata ne katafaren ginin masaukin bakin ya rushe a jihar Lagos da ke kudancin Najeriya.Karin bayaniBabban LabariLabarai na musammanLabaran da suka fi shahara12345

Read at BBC NewsCompare full coverage

Lean: n/a · Source quality n/a · Factual vs opinion n/a.

Score signature

Political lean

Political leann/aSource qualityn/aFactual ration/aFramingn/a
100
Source diversity
across 1 outlet
Compare full coverage
  • Pricing
  • API docs
  • Publishers
  • Account

    • Sign in
    • Create account
    • Reader settings
    • API console

    Legal

    • Terms
    • Privacy
    • Security
    • DMCA

    © 2026 Vistoa. All rights reserved.

    Limited excerpts, attribution, analysis, and outbound publisher links remain core product boundaries.