

19 Satumba 2014A Najeriya, yayin da wasu ke tababa game da yiwuwar gudanar da babban zabe a badi, saboda rikicin Boko Haram, tsohon mataimakin shugaban kasar, Alhaji Atiku Abubakar, wanda ake sa ran a makon gobe zai bayyana takarar shugabancinsa a zaben mai zuwa, ya shaidawa BBC cewa, da ma gwamnatin Najeriyar ba ta son a yi zaben.
Lean: n/a · Source quality n/a · Factual vs opinion n/a.
© 2026 Vistoa. All rights reserved.
Limited excerpts, attribution, analysis, and outbound publisher links remain core product boundaries.